Fashewar tankar mai: Sevilla FC ta jajanta wa al’ummar Jigawa
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Sevilla ta jajanta wa al’ummar Najeriya bisa rasuwar mutane sama da 150 samakon gobarar tankar mai a Jihar Jigawa ...
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Sevilla ta jajanta wa al’ummar Najeriya bisa rasuwar mutane sama da 150 samakon gobarar tankar mai a Jihar Jigawa ...
Tsawa ta kashe wani limami ɗan shekara 70 a yankin Ƙaramar Hukumar Dekina da ke Jihar Kogi ...
Galibin waɗanda suka rasu a sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a Jihar Jigawa matasa ne ...
Muna fatan nan da shekarar 2030, ko an yi hatsarin mota, ba za a samu asarar rai ba. ...
Taswirar ta nuna muhimman yankunan da ke fama da ambaliyar ruwa a faɗin Nijeriya, musamman a kusa da tashoshin da ke gaɓar kogin Benuwe da Neja. ...