Boko Haram ta sako mata 48 da ta sace bayan karbar kudin fansa
Boko Haram ta sako mata 48 da ta sace daga kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno. ...
Boko Haram ta sako mata 48 da ta sace daga kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno. ...
Gwamnatin Sojin Nijar ta ba wa jakandan Najeriya a kasar awa 48 ya tattara nasa ya koma gida ...
Faransa ta ce jakadanta da gwamnatin sojin Nijar ta kora ba zai matsa ko’ina ba. ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Sakataren Tsare-tsare na Jam’iyyar APC reshen Jihar Kaduna, Kawu Ibrahim Yakasai. ...
Gwamnatin sojin Nijar ta ba wa jakadan Faransa wa’adin awa 48 ya fice daga kasar ...