Headlines

Rashin aikin yi ya ragu da kaso 4.1 a Najeriya – Hukumar Kididdiga

Rashin aikin yi ya ragu da kaso 4.1 a Najeriya – Hukumar Kididdiga

Hukumar ta bayyana haka ne a wani sabon rahotonta ranar Alhamis ...

Yau Trump zai mika kansa gidan yari

Yau Trump zai mika kansa gidan yari

Zai mika kan nasa ne a maimakon a kama shi ...

Dubban ’yan Afirka masu neman zuwa Turai sun makale a Nijar

Dubban ’yan Afirka masu neman zuwa Turai sun makale a Nijar

’Yan kasashen Afirka 7,000 da ke neman tsallakawa zuwa Turai sun makale a Nijar tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi. ...

Sanatan Kano ya dauki nauyin karatun dalibai 100 a fannin lafiya

Sanatan Kano ya dauki nauyin karatun dalibai 100 a fannin lafiya

Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu ya dauki nauyin dalibai 100 daga mazabarsa su karanci fannin kiwo lafiya ...

Mutum 2 sun rasu, 37 sun jikkata a benen da ya rushe a Abuja

Mutum 2 sun rasu, 37 sun jikkata a benen da ya rushe a Abuja

An kokarin ceto ragowar mutanen da suka makale a cikin baraguzan baraguzan ginin da ya rushe a unguwar Garki Village da ke Abuja. ...