Headlines

Nijar: ’Yan ta’adda sun ƙona motocin kayan abinci a kan iyakar Burkina Faso

Nijar: ’Yan ta’adda sun ƙona motocin kayan abinci a kan iyakar Burkina Faso

’Yan ta’adda sun ƙona motocin dakon abinci sun harbe direban ɗaya daga cikin motocin da ke kokarin fitar da abinci daga Jamhuriyar Nijar. ...

Jami’in DSS ya soka wa tsoho wuka kan N3,000

Jami’in DSS ya soka wa tsoho wuka kan N3,000

Jami’in DSS ya ki biyan kuɗin wuta sannan ya caka wa kiya-tekan gidan haya wuka ...

Ministan Abuja ya haramta tallace-tallace

Ministan Abuja ya haramta tallace-tallace

Wike ya zargi masu tallar da kasa kaya a gefen titi da hannu wajen taɓarɓarewar tsaro a Abuja ...

Shugaban sojojin haya na Wagner ya rasu a hatsarin jirgin sama

Shugaban sojojin haya na Wagner ya rasu a hatsarin jirgin sama

Wagner na zargin sojojin Rasha ne suka ɓaro jirgin da Yevgeny Prigozhin yake ciki ...

Minista: Zan bai wa masu suka ta mamaki —Matawalle

Minista: Zan bai wa masu suka ta mamaki —Matawalle

Matawalle ta ce zai bai wa mara da kunya. ...