Headlines

An kama ta kan rataye ɗan shekara biyu a Katsina

An kama ta kan rataye ɗan shekara biyu a Katsina

Hukuma ta damƙe wata mata da ake zargi da rataye ɗan riƙonta mai shekara biyu a duniya ...

Fulanin asali ba sa aikata ta’addanci — Sarkin Zazzau

Fulanin asali ba sa aikata ta’addanci — Sarkin Zazzau

Sarkin ya yi kira ga Fulani da su mayar da hankali wajen wanzar da zaman lafiya kamar yadda aka san su tun asali. ...

Uba ya sa kyamarar sa-ido a kan ’yarsa

Uba ya sa kyamarar sa-ido a kan ’yarsa

A cikin wani faifan bidiyo mai suna ‘Next Level Security’ an nuna matar ’yar Pakistan ana hira da ita a yayin da take rataye da na’urar kyamarar CCTV ...

An jefa yarinya a rijiya bayan yi mata fyaɗe

An jefa yarinya a rijiya bayan yi mata fyaɗe

Matashin ya yi yarinyar wannana aika-aika ne bayan ya yi arba da ita a lokacin da mahaifiyar ta aike ta a Rukunin Gidajen Jakadu da ke garin Katsina. ...

’Yan ta’adda sun harbi shugaban rundunar tsaron al’ummar Zamfara

’Yan ta’adda sun harbi shugaban rundunar tsaron al’ummar Zamfara

’Yan bindiga sun harbi Janar Lawal B. Muhammad, wanda a shi ne Darakta-Janar na Rundunar Taron Al’umma ta Jihar Zamfara. ...