Headlines

Amarya ta nemi saki bayan kwana 40 da aure

Amarya ta nemi saki bayan kwana 40 da aure

Da kyar take iya tsayawa kusa da mijin, ballantana ta haɗa jiki da shi. Sakamakon haka, bayan kwana 40 da yin aure, ta nemi a raba auren. ...

Gwamnan Jigawa ya dakatar da hadiminsa kan batun ƙarin albashi

Gwamnan Jigawa ya dakatar da hadiminsa kan batun ƙarin albashi

Gwamnan ya dakatar da hadimin nasa har zuwa lokacin da kwamitin zai kammala bincikensa. ...

Ɗan tsohon gwamnan Kaduna ya rasu a hatsarin mota

Ɗan tsohon gwamnan Kaduna ya rasu a hatsarin mota

Rahotanni sun tabbatar da cewar matashin ya gamu da ajalinsa a wani hatsarin mota a Kaduna. ...

An harbe ɗan takarar ciyaman na APC a Ogun

An harbe ɗan takarar ciyaman na APC a Ogun

Ganau sun shaida cewar maharan sun harbi ɗan takarar a kai da harsashi. ...

Cikakken Bafulatani ba ya sata — Sanata Bayero

Cikakken Bafulatani ba ya sata — Sanata Bayero

Tsohon Sanatan ya ce wasu ne ke shiga rigar Fulani suna ɓata musu suna. ...