Headlines

NSCDC ta horas da jami’an tsaro masu zaman kansu domin inganta tsaro a Gombe

NSCDC ta horas da jami’an tsaro masu zaman kansu domin inganta tsaro a Gombe

An tunatar da sabbin ma’aikatan tsaron cewa, fannin tsaro na masu zaman kansu na buƙatar jarumta da amana.. ...

Ruftawar rami ta kashe masu haƙar ma’adanai 22 a Adamawa da Taraba

Ruftawar rami ta kashe masu haƙar ma’adanai 22 a Adamawa da Taraba

Dukkan masu haƙar ma’adinai 22 da suka maƙale a cikin ramin ana kyautata zaton sun mutu, wani yanki da ake kira Buffa zone a Gashaka ...

Wutar lantarkin Nijeriya ta sake ɗaukewa gaba ɗaya

Wutar lantarkin Nijeriya ta sake ɗaukewa gaba ɗaya

An sake ɗauke wuta gaba ɗaya a babbar tashar lantarki ta Nijeriya. ...

Satar taransufoma: Rayuwarku na cikin haɗari —’Yan sanda

Satar taransufoma: Rayuwarku na cikin haɗari —’Yan sanda

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Hayatu Usman, ya yi gargaɗi ga al’umma kan tsaron taransfominin wutar lantarki, musamman yayin da ake fama da yaw ...

’Yan ta’adda sun sace mutum 50 sun ƙaƙaba harajin N150m a ƙauyukan Zamfara

’Yan ta’adda sun sace mutum 50 sun ƙaƙaba harajin N150m a ƙauyukan Zamfara

’Yan ta’adda sun sace manoma 50 tare da ƙaƙaba wa ƙauyuka harajin Naira miliyan 150 a Jihar Zamfara ...