Tsoffin ’yan Boko Haram sun yi bore a Borno
Daruruwan tubabbun ’yan Boko Haram a Jihar Borno sun tayar da tarzoma kan rashin biyan su alawus din da gwamnati ta yi musu alkawari. ...
Daruruwan tubabbun ’yan Boko Haram a Jihar Borno sun tayar da tarzoma kan rashin biyan su alawus din da gwamnati ta yi musu alkawari. ...
Shugaba Luiz Inacio Lula da Silva ya bayyana alhininsa da damuwa game da kisan nata. ...
X (Twitter) zai cire tsarin toshe sakonni da ke ba masu amfani da dandalinsa na sada zaumunta damar toshe shafukan da ba sa so hulda da su ...
Gwamantin sojin Nijar ta fara ɗaukar mayaƙan sa-kai a shirinta na yaƙi da sojojin ECOWAS ...
Wani magidanci ya rataye kansa saboda tsadar rayuwa da matsanancin talauci a Jihar Jigawa. ...