Headlines

Ma’aikatan NAFDAC sun tsunduma yajin aiki

Ma’aikatan NAFDAC sun tsunduma yajin aiki

Ma’aikatan sun koka kan gazawar NAFDAC wajen biya musu buƙatunsu. ...

’Yan bindiga sun sace shugaban makaranta da wasu 8 a Kaduna

’Yan bindiga sun sace shugaban makaranta da wasu 8 a Kaduna

Maharan sun buɗe wa mutane wuta lokacin da suka kai harin. ...

’Yan Boko Haram sun fara ɓuya a sansanonin ’yan gudun hijira – Zulum

’Yan Boko Haram sun fara ɓuya a sansanonin ’yan gudun hijira – Zulum

Gwamnan ya buƙaci hukumomin tsaro da su tabbatar sun zaƙulo ‘yan Boko Haram da ke ɓuya a sansanonin jihar. ...

Abba ya nuna damuwa game da gobarar kasuwar Kantin Kwari

Abba ya nuna damuwa game da gobarar kasuwar Kantin Kwari

Gwamnan ya buƙaci a tsaurara matakai don hana aukuwar irin haka a gaba. ...

Gaza: Al’ummar Duniya Na Zanga-zangar Ƙin Jinin Isra’ila

Gaza: Al’ummar Duniya Na Zanga-zangar Ƙin Jinin Isra’ila

An gudanar da zanga-zangar adawa da Isra’ila a Gabas ta Tsakiya ta Turai da Amurka da Indiya da Pakistan da kuma Gabashin Asiya ...