
A karon farko WHO na yin taro kan maganin gargajiya
Hukumar lafiya ta duniya na taron farko kan maganin gargajiya don ba da damar amfani da shi ba tare da ya illata mutane ba ...
Hukumar lafiya ta duniya na taron farko kan maganin gargajiya don ba da damar amfani da shi ba tare da ya illata mutane ba ...
Masu gonaki sun koka kan ƙaruwar magidanta da ake kamawa rana tsaka sun saci rogo ko doya ko masara a gonakin wasu da nufin ciyar da nasu iyalan ...
’Yan daba sun kashe mutum 30 ciki har da ’yan sanda biyu a wani rikici a Port-au-Prince, babban birnin kasar Haiti. ...
Jarumin barkwanci na Kannywood, Mustapha Naburaska ya yi kira ga Hukumar Tace finafinai ta Kano ta kama masu cin mutuncin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. ...
Jami’ar Kalaba ta tsige Farfesa Cyril Ndifon daga matsayinsa ta kuma haramta masa shiga harabartakan zargin lalata da ɗalibai ...