Headlines

Kwamandan Boko Haram da ya yi ajalin mayaƙa 82 ya miƙa wuya

Amir ɗin Boko Haram da ya yi sanadin kashe mayaƙa 82 a rikicin ƙabilanci a ƙungiyar ya miƙa kansa da iyalansa ga sojojin Najeriya ...

NAJERIYA A YAU: Me ya sa A Ke Naɗa Yan Arewa Ministocin Tsaro?

Yawancin ministocin da ake naɗa wa a fannin tsaro daga yankin Arewa suka fito ...

‘Kwanan nan karancin kaji da ƙwai zai kunno kai a Najeriya’

Kungiyar masu kaji da kwayaye ta kasa ce ta yi gargadin ...

Tsoho mai shekara 84 ya kashe matarsa saboda ba ta yarda ya sadu da ita

Ya kuma yi zargin tana saduwa da wasu mazan a waje ...

Tinubu ya ba kowacce jiha biliyan 5 ta rage radadin janye tallafin mai

Gwamnan Borno ne ya tabbatar da hakan a Abuja ...