Headlines

Kotu ta kori karar Emefiele da DSS ta shigar

Kotu ta kori karar Emefiele da DSS ta shigar

Hukumar DSS za ta sake gurfanar da Godwin Emefiele a ranar 23 ga watan Agustan da muke ciki ...

’Yan Boko Haram 82 sun kashe juna a rikicin ƙabilanci

’Yan Boko Haram 82 sun kashe juna a rikicin ƙabilanci

Mayakan Boko Haram 82 sun mutu a wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a tsakaninsu a yankin Kulawa da ke Jihar Borno. ...

’Yar Kano ta zama Ƙaramar Ministar Abuja

’Yar Kano ta zama Ƙaramar Ministar Abuja

Tinubu ya naɗa ministoci biyu a Ma’aikatar Tsaro, ya ƙirƙiro Ma’aikatar Iskar Gas, ya ƙi nada Ministan Mai ...

NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni. Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta ...

Ministoci: Me ya sa Tinubu ya damƙa tsaro a hannun ’yan Arewa?

Ministoci: Me ya sa Tinubu ya damƙa tsaro a hannun ’yan Arewa?

Shin haƙa za ta cim-ma ruwa a ɓangaren tsaron Najeriya da Tinubu ya damƙa wa ’yan Arewa? ...