Headlines

Gwamnatin sojin Nijar ta janye jakadan kasar a Ivory Coast

Gwamnatin sojin Nijar ta janye jakadan kasar a Ivory Coast

Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun janye jakadan kasarsu a Ivory Coast saboda kalaman goyon bayan kai wa Nijar hari ...

DSS ta gurfanar da Emefiele kan sabbin laifuka 20

DSS ta gurfanar da Emefiele kan sabbin laifuka 20

Hukumar ta janye zargin mallakar haramtattun makamai, ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume guda 20 ...

Taliban ta yi bikin shekara 2 da sake kwace Afghanistan

Taliban ta yi bikin shekara 2 da sake kwace Afghanistan

Gwamnatin Taliban na bikin cika shekara biyu da sake karbe iko a kasar Afghanista. ...

’Yan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 20 a Neja

’Yan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 20 a Neja

Sojojin Najeriya kimanin 20 ne ’yan bindiga suka kashe a wani harin kwanton bauna a kan hanyar Zungeru zuwa Tegina da ke Jihar Neja. ...

Shirin gurfanar da Bazoum a Nijar ya fusata Amurka

Shirin gurfanar da Bazoum a Nijar ya fusata Amurka

Amurka ta ce shirin sojojin na gurfanar da Bazoum zai rura wutar fargabar da ake ciki ...