Headlines

An sace malami da jaririn da aka haifa masa a Kaduna

An sace malami da jaririn da aka haifa masa a Kaduna

Maharan sun sace malamin da matarsa da ‘ya’yansa guda biyu ciki har da jaririn kwana daya a duniya. ...

Dalilin da farashin man fetur zai ci gaba da hauhawa — IPMAN

Dalilin da farashin man fetur zai ci gaba da hauhawa — IPMAN

Idan kudin sufurin dauko man fetur ya hau to dole ne masu gidajen man su kara kudin man fetur. ...

Mutum 6 sun shiga hannu kan cin fuskar Sarkin Kano

Mutum 6 sun shiga hannu kan cin fuskar Sarkin Kano

Lamarin ya faru yayin bikin sake kaddamar da Asibitin Hasiya Bayero da ke Jihar. ...

Jirgin sojin saman Najeriya ya yi hatsari a Neja

Jirgin sojin saman Najeriya ya yi hatsari a Neja

Tsautsayi ya rutsa da jirgin wanda ya taso daga Neja zuwa Kaduna. ...

Dalibai mata 5 da aka sace a Jami’ar Zamfara sun shaki iskar ’yanci

Dalibai mata 5 da aka sace a Jami’ar Zamfara sun shaki iskar ’yanci

An duba lafiyar daliban da aka sako kuma tuni aka mika su ga iyayensu. ...