Headlines

An dora mutum 8,000 kan maganin tarin fuka cikin mako daya a Kano

Gwamnatin jihar ta ce wannan shi ne adadin mafi girma da aka taba samu a Najeriya. ...

Neymar na shirin komawa Saudiyya da murza leda

Tuni dan wasan ya fara tattaunawa da kungiyar da ke Saudiyya. ...

Muna asarar N13bn duk mako saboda rufe iyakar Najeriya da Nijar – ’Yan kasuwa

Sun roki Tinubu ya bude su saboda asarar da suke tafkawa ...

Sai da na shafe wata daya ina wanka da kokon kan mutum – Dan damfara ta intanet

Ya ce an ba shi lakanin ne da nufin samun sa’ar kasuwa ...

Sojojin Nijar Za Su Gurfanar Da Bazoum Kan Zargin Cin Amanar Ƙasa

Gwamnatin sojin Nijar ta sha alwashin gurfanar da Bazoum kan cin amanar ƙasa da kuma zagon ƙasa ga sha’anin tsaro ...