Headlines

’Yancin Kai: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi a ranar Talata

’Yancin Kai: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi a ranar Talata

Jawabin na cikin shirye-shiryen bikin cikar Najeriya shekara 64 da samun ‘yancin kai. ...

Ba zan yi wa harkar shari’a katsa-landan ba — Tinubu

Ba zan yi wa harkar shari’a katsa-landan ba — Tinubu

Tinubu ya ce zai bai wa ɓangaren shari’a damar gudanar da ayyukansa yadda ya kamata. ...

Manyan makarantu sun fara yajin aikin gargaɗi a Yobe

Manyan makarantu sun fara yajin aikin gargaɗi a Yobe

Ƙungiyar ta ce sai gwamnatin jihar ta saurari buƙatunsu sannan za a daidaita kan yajin aikin. ...

’Yancin Kai: ’Yan sanda sun yi gargaɗi kan yin zanga-zanga a Kano

’Yancin Kai: ’Yan sanda sun yi gargaɗi kan yin zanga-zanga a Kano

Rundunar ta ce aikata laifuka sun ragu a jihar don haka ba za ta lamunci kowane irin laifi ba. ...

’Yancin Kai: Barau ya roƙi ’yan Najeriya su ƙauracewa zanga-zanga

’Yancin Kai: Barau ya roƙi ’yan Najeriya su ƙauracewa zanga-zanga

Ya ce Shugaba Tinubu yana da tsare-tsare da za su ciyar da Najeriya gaba. ...