Ba don mu ba bala’in da ya tunkaro har Najeriya sai ya shafa — Sojin Nijar
Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa. ...
Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa. ...
Mun amince mu tattauna kuma shugaban kasarmu ya yarda a yi sulhu. ...
Amurka a ko da yaushe na cikin shirin ci gaba da zama babbar kawa ga Nijar don ci gaban kasar da yankin Sahel. ...
Kungiyar ta ce yin hakan zai kare aukuwar lamarin a nan gaba ...
Malamin ya ce Tinubu ya yi alkawarin gayyatarsu idan za a kuma taron ECOWAS ...