Headlines

Harin bom ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin sojoji da al’ummar Kaduna

Harin bom ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin sojoji da al’ummar Kaduna

Al’umma sun ce harin bom ya kashe mutane 23 a masallaci, amma sojoji sun ce cibiyar ’yan ta’adda suka kai wa harin kai-tsaye ...

NAJERIYA A YAU: Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Haɓaka Harshen Hausa

NAJERIYA A YAU: Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Haɓaka Harshen Hausa

Tattaunawa kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wajen haɓaka harshen Hausa. ...

Gwamnati ta bai NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas

Gwamnati ta bai NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas

Gwamnatin ta ce za ta faɗaɗa shirin samar da motoci masu amfani da iskar gas don sauƙaƙa sufuri a Najeriya. ...

Tottenham ta yi sukuwar sallah a kan Manchester United

Tottenham ta yi sukuwar sallah a kan Manchester United

Manchester United na mataki na 12 a gasar Firimiyar Ingila ta bana. ...

“Sojoji sun kasa kawo ƙarshen Turji kamar yadda Jonathan ya yi wa Boko Haram”

“Sojoji sun kasa kawo ƙarshen Turji kamar yadda Jonathan ya yi wa Boko Haram”

Sanatan ya ce akwai buƙatar gwamnati ta ɗauki matasa aikin soji domin yi wa ƙasarsu hidima. ...