Headlines

Zanga-zanga ta barke a Kano kan yunkurin daukar matakin soji a Nijar

Zanga-zanga ta barke a Kano kan yunkurin daukar matakin soji a Nijar

Daukar matakin yaki a Nijar rashin adalci ne da Turawan Yamma suka kitsa. ...

Na rasa mijin da babu kamarsa —Matar Sheikh Albani Kuri

Na rasa mijin da babu kamarsa —Matar Sheikh Albani Kuri

Amaryar Sheikh Ibrahim Musa Albani Kuri ya siffanta wa Aminiya yadda ɓarayin waya suka yi masa kisan gilla a gabanta ...

Masu son mu yi wa Tinubu juyin mulki za su ji kunya —Sojoji

Masu son mu yi wa Tinubu juyin mulki za su ji kunya —Sojoji

Rundunar Tsaron Najeriya ta yi zargin cewa wasu marasa kishi na neman zuga ta ta yi wa Shugaba Tinubu juyin mulki. ...

An dage taron Manyan Hafsoshin Tsaron ECOWAS kan matakin soji a Nijar

An dage taron Manyan Hafsoshin Tsaron ECOWAS kan matakin soji a Nijar

Al’ummar Nijar sun yi zanga-zangar adawa da shirin ECOWAS na amfani da ƙarfin soji a kasarsu ...

’Yar shekara 110 ta shiga makaranta a Saudiyya

’Yar shekara 110 ta shiga makaranta a Saudiyya

Wata dattijuwa mai shekaru 110 a kasar Saudiyya,  Nawda Al-Qahtani, ta shiga makaranta domin yaki da jahilci. ...