
Rashin lafiya ya hana limamin Masallacin Harami karasa Sallar Juma’a
Sheikh Al Sudais ne ya karasa jagorantar sallar, bayan Sheikh Maher ya gaza ci gaba saboda rashin lafiyar. ...
Sheikh Al Sudais ne ya karasa jagorantar sallar, bayan Sheikh Maher ya gaza ci gaba saboda rashin lafiyar. ...
Jami’an tsaro sun tsaurara matakai a iyakar Najeriya da Nijar bayan ECOWAS ta umarci dakarunta su shirya zuwa murkushe masu juyin mulki Nijar ...
Gwamnati ta rufe wani shahararren gidan rediyo a kasar Burkina Faso kan sukar juyin mulkin da sojojin Nijar suka yi wa Shugaba Bazoum ...
Emefiele ya nemi kotu ta yi watsi da zargin mallakar haramtattun makamai da DSS ke masa, hukumar kuma na adawa da belinsa da kotu ta bayar ...
Tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya koma gidan yari a wani sabon juyi a hukuncin da aka yanke masa kan raina kotu. ...