Headlines

HOTUNA: Yadda JNI ta yi jana’izar mambobinta da aka kashe a harin Jos

HOTUNA: Yadda JNI ta yi jana’izar mambobinta da aka kashe a harin Jos

Aƙalla mutum 28 ne suka rasa rayukansu a sanadin rikicin. ...

Zan goyi bayan duk wanda ya samu tikitin takarar shugaban ƙasa a ADC — Atiku

Zan goyi bayan duk wanda ya samu tikitin takarar shugaban ƙasa a ADC — Atiku

Atiku ya ce a jam’iyyar ADC a shirye suke su yi abin da ya dace don ceto Najeriya. ...

An sake kai sabon hari Filato bayan ziyarar Tinubu

An sake kai sabon hari Filato bayan ziyarar Tinubu

Mazauna yankin sun roƙi hukumomin tsaro da su ɗauki ƙwararan matakai domin hana aukuwar hare-hare. ...

Kalaman Wike na barazanar harbin ɗan jarida sun tayar da ƙura

Kalaman Wike na barazanar harbin ɗan jarida sun tayar da ƙura

Wasu na ganin bai dace a ce ire-iren waɗannan kalamai na fitowa daga bakin babban jami’in gwamnati ba. ...

’Yan bindiga sun sace uwa da ’ya’yanta mata 4 a Kaduna

’Yan bindiga sun sace uwa da ’ya’yanta mata 4 a Kaduna

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar bai amsa kiran da aka yi masa dangane da harin ba. ...