Headlines

Mutum 25 rasu, gidaje 312,000 sun rushe sanadiyyar ambaliya a Kebbi

Mutum 25 rasu, gidaje 312,000 sun rushe sanadiyyar ambaliya a Kebbi

Ƙananan hukumomi 5 daga cikin 21 na jihar ne kaɗai abin bai shafa ba ...

Harin Offa: Kotu ta yanke wa ’yan fashin banki hukuncin kisa

Harin Offa: Kotu ta yanke wa ’yan fashin banki hukuncin kisa

Lauyan masu kariya, ya ce hukuncin bai zo da mamaki ba la’akari da irin ƙwararan hujjojin da aka gabatar a yayin shari’ar. ...

Sojoji sun kashe shugabannin ’yan bindiga 65 da mayaƙa 1,937 a watanni uku

Sojoji sun kashe shugabannin ’yan bindiga 65 da mayaƙa 1,937 a watanni uku

Sojojin sun ƙwato makamai da suka haɗa da bindiga ƙirar AK47 guda 339. ...

Sanata ya raba tallafin awaki a Kaduna

Sanata ya raba tallafin awaki a Kaduna

Sanatan Arewacin Kaduna ya raba awaki 300 a matsayin tallafin dogaro da kai ga matan yankin ...

Ambaliya ta ci yankunan manoma 82 a Naje

Ambaliya ta ci yankunan manoma 82 a Naje

Ambaliyar ta mamaye makarantu da cibiyoyin lafiya 90 a cikin kwanaki biyu a Karama Hukumar Mokwa ...