Headlines

Gwamnatin sojin Nijar ta nada ministoci

Gwamnatin sojin Nijar ta nada ministoci

Nada majalisar ministocin na zuwa ne a ranar da kungiyar ECOWAS za ta yi taro bayan wa’adin da ta sake ba wa masu juyin mulkin ya cika. ...

An kashe dan takarar shugaban kasa a taron yakin neman zabensa

An kashe dan takarar shugaban kasa a taron yakin neman zabensa

An harbe dan takarar shugaban kasar Ecuador har lahira a wurin taron yakin neman zabensa, kwana 10 kafin zaben ...

Tsohon madugun ’yan tawaye ya kafa kungiyar neman mai da Bazoum kan mulkin Nijar

Tsohon madugun ’yan tawaye ya kafa kungiyar neman mai da Bazoum kan mulkin Nijar

Rhissa Ag Boula, ya kafa wata kungiyar fafutukar maido da Bazoum Mohammed kan kujerar shugabancin kasar a siyasance. ...

Abin da Sanusi II ya tattauna da gwamnatin sojin Nijar

Abin da Sanusi II ya tattauna da gwamnatin sojin Nijar

Khalifa Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tinubu bayanin tattaunawarsa da masu juyin mulkin Nijar gabanin taron ECOWAS kan ɗaukar matakin soji a Nijar ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Kasuwannin Zamanin Gwamnoni Ke Karya ’Yan Kasuwa

NAJERIYA A YAU: Yadda Kasuwannin Zamanin Gwamnoni Ke Karya ’Yan Kasuwa

’Yan kasuwa na kukan cewa tsadar shagunan a kasuwannin da gwamnoni suka gina ta fi ƙarfinsu, ga shi kuma an raba su da inda a baya suke gudanar da kas ...