Headlines

Masu aikin shara sun ci Naira tiriliyan daya a caca

Masu aikin shara sun ci Naira tiriliyan daya a caca

Sun ce rashin kuɗi ne ma ya sa sai da suka yi karo-karo kafin sayen tikitin shigarta ...

An maka ECOWAS a kotu kan shirin yaki a Nijar

An maka ECOWAS a kotu kan shirin yaki a Nijar

Wata kungiyar kare hakkin dan Adam ta je kotu neman umarnin dakatar da shirin ECOWAS na yakar gwamnatin sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar ...

Likitoci sun janye zanga-zangar da suka shirya

Likitoci sun janye zanga-zangar da suka shirya

Likitoci Masu Neman Kwarewa sun janye zanga-zanar gama-garin da ta shirya farawa a fadin Najeriya a yau Laraba. ...

Karfe 10 za a yi jana’izar Sheikh Albani Kuri

Karfe 10 za a yi jana’izar Sheikh Albani Kuri

’Yan ta’adda sun yi wa Sheikh Ibrahim Musa wanda aka fi sani da Albani Kuri kisan gilla a gidansa ...

An rataye masu fyaɗe 5 a Iran

An rataye masu fyaɗe 5 a Iran

Iran ta rataye wasu mutane biyar da kotu ta samu da laifin aikata fyaɗe. ...