Headlines

An sace Sarki da matarsa a cikin fada a Nasarawa

An sace Sarki da matarsa a cikin fada a Nasarawa

’Yan bindiga sun sace Sarkin Gurku da ke Jihar Nasarawa tare da matarsa daga fadarsa. ...

An kama jami’an tsaro 15 kan zargin karbar na goro a hannun direbobi a Legas

An kama jami’an tsaro 15 kan zargin karbar na goro a hannun direbobi a Legas

Direbobi sun jima suna kokawa da karbar kudade a hanyar ...

Sojojin Nijar sun yi kunnen uwar shegu da wa’adin ECOWAS

Sojojin Nijar sun yi kunnen uwar shegu da wa’adin ECOWAS

Ba san matakin da ECOWAS za ta dauka ba a nan gaba ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Zabin Ministocin Tinubu Ya Bar Baya Da Kura

NAJERIYA A YAU: Yadda Zabin Ministocin Tinubu Ya Bar Baya Da Kura

Sunayen wadanda shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa a matsayin ministoci ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya. ...

Arsenal ta yi galaba kan Manchester City a Community Shield

Arsenal ta yi galaba kan Manchester City a Community Shield

Arsenal ta samu karsashin shiga Firimiyar Ingila ta bana da za a soma a mako mai kamawa. ...