Headlines

’Yan Sanda sun kama gungun ’yan fashi 7 a Katsina

’Yan Sanda sun kama gungun ’yan fashi 7 a Katsina

Rundunar ta kuma ƙwato makamai da motocin da suke aikata laifukan da su. ...

Zaɓen Edo: Ana ci gaba da ƙirga ƙuri’u

Zaɓen Edo: Ana ci gaba da ƙirga ƙuri’u

Rahotanni sun bayyana cewar an kammala kaɗa ƙuri’u, yanzu haka an fara ƙirga sakamakon zaɓen a matakin ƙananan hukumomi. ...

Zaɓen Edo: INEC ta tsawaita kaɗa ƙuri’a a wasu yankuna

Zaɓen Edo: INEC ta tsawaita kaɗa ƙuri’a a wasu yankuna

INEC ta ce ta tsawaita lokacin ne don tabbatar da cewa kowa ya samu damar kaɗa ƙuri’arsa. ...

’Yan sanda sun kama mai yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Kaduna

’Yan sanda sun kama mai yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Kaduna

An samu mutumin da bindigogin AK-47 ƙirar gida guda 20 da harsasai. ...

Gwamnan Kano ya raba wa makarantu kujeru da tebura 73,000

Gwamnan Kano ya raba wa makarantu kujeru da tebura 73,000

Gwamnan ya jadadda aniyarsa na ganin ilimi ya inganta a jihar. ...