Kwankwaso da Obasanjo sun yi taro kan siyasar Najeriya
Shugabannin sun yi taron ne don tattauna makomar siyasa da shugabanci a Najeriya. ...
Shugabannin sun yi taron ne don tattauna makomar siyasa da shugabanci a Najeriya. ...
Yanzu dai da yawan marasa lafiya sun fi karkata wajen neman maganin gargajiya a maimakon ma asibiti saboda tsada. ...
Alƙalin kotun, Samson Kwasu, ya ce kotun ba ta da hurumin sauraron shari’ar. ...
Kakakin ya jaddada cewa PDP, tana da ’yan takarar da suka cancanta daga cikin gwamnoni da shugabanni. ...
SEMA ta ba su tallafin buhun shinkafa guda 200 domin rage musu raɗaɗi. ...