Headlines

Sojoji sun ceto yara da suka tsere daga sansanin Boko Haram

Sojoji sun ceto yara da suka tsere daga sansanin Boko Haram

Majiyar ta ce, yaran sun bayyana cewa sun tsere daga sansanin saboda mawuyacin hali da kuma fargabar rayukansu sakamakon yawaitar hare-haren da ‘ ...

Dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin saman Jos — Fadar Shugaban Ƙasa

Dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin saman Jos — Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar ta bayyana irin tsaikon da Shugaba Tinubu zai fuskanta idan ya shiga cikin garin Filato. ...

An kama masu satar jarirai a Nasarawa

An kama masu satar jarirai a Nasarawa

‘Yan sanda sun ceto jariri dan kwana uku da aka sace a Nasarawa ...

’Yan bindiga sun sace mutane 9 a Sakkwato

’Yan bindiga sun sace mutane 9 a Sakkwato

Maharan sun yi awon gaba da mata bakwai da dattijai biyu, yayin da wasu biyu suka samu raunuka kuma yanzu haka suna jinya. ...

An dawo da dokar takaita hawa babur a Gombe

An dawo da dokar takaita hawa babur a Gombe

Dokar, wadda ta haramta amfani da babura daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00 na safe kowace rana, za ta fara aiki daga ranar Juma’a, 3 ga Afrilu, 2026. ...