Headlines

Dan Sarki a Masarautar Zazzau, Munir Jafaru Ya ajiye Hakimta

Dan Sarki a Masarautar Zazzau, Munir Jafaru Ya ajiye Hakimta

Tsohon shugaban hukumar jiragen ruwa ta kasa kuma daya daga cikin fitattun ‘ya’yan sarautar Zazzau, Alhaji Munir Jafaru Ya ajiye mukaminsa ...

Nijar: Amurka da Birtaniya za su rufe ofisoshin jakadancinsu

Nijar: Amurka da Birtaniya za su rufe ofisoshin jakadancinsu

Kasashen Turai na kwashe ‘yan kasarsu bayan an kai wa ofishin jakadancin Faransa hari a Nijar ...

An cafke malami kan cakuda mata da maza a sahun Sallah

An cafke malami kan cakuda mata da maza a sahun Sallah

Malamin da ya halasta wa mata yin huduba da limancin sallar Juma’a yana fuskantar zargin yada akidun da suka saba wa Musulunci ...

Gwamnati ta maka ’yan kwadago a kotu kan yin zanga-zanga 

Gwamnati ta maka ’yan kwadago a kotu kan yin zanga-zanga 

Ana tuhumar shugabannin NLC da TUC da raina kotu wajen gudanar da zanga-zanga kan cire tallafin mai ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana ’Yan Najeriya Shiga Zanga-Zangar NLC

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana ’Yan Najeriya Shiga Zanga-Zangar NLC

Yawancin ’yan Najeriya sun ƙaurace wa zanga-zangar NLC kan cire tallafin mai ...