Headlines

Kashim Shettima zai jagoranci tawagar Nijeriya a taron MDD

Kashim Shettima zai jagoranci tawagar Nijeriya a taron MDD

Tinubu ba zai halarci taron ba saboda yana son mayar da hankali kan al’amuran cikin gida. ...

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024

Jihohin Abiya da Imo da Ebonyi ne kan gaba a samun sakamako mai kyau. ...

Kano: Abba ya rusa ciyamomin riko

Kano: Abba ya rusa ciyamomin riko

An rusa su mako guda bayan da majalisar dokokin jihar Kano ta kara wa’adin shugabanninsu da watanni biyu ...

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki

Hukumar Asibitin Tarayya da ke Gombe (FTH) ta haramta wa ma’aikatanta yin harkar ‘kirifto’ ko ‘mining’ a lokacin da suke bakin aiki. ...

Rundunar sojin Nijar ta tabbatar da mutuwar jami’anta 12 a harin ’yan ta’adda

Rundunar sojin Nijar ta tabbatar da mutuwar jami’anta 12 a harin ’yan ta’adda

A samu karuwar samu ƙaruwar asarar rayukan daga dari 650 da aka samu a lokacin da Bazoum ke shugabantar kasar. ...