Headlines

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki

Hukumar Asibitin Tarayya da ke Gombe (FTH) ta haramta wa ma’aikatanta yin harkar ‘kirifto’ ko ‘mining’ a lokacin da suke bakin aiki. ...

Rundunar sojin Nijar ta tabbatar da mutuwar jami’anta 12 a harin ’yan ta’adda

Rundunar sojin Nijar ta tabbatar da mutuwar jami’anta 12 a harin ’yan ta’adda

A samu karuwar samu ƙaruwar asarar rayukan daga dari 650 da aka samu a lokacin da Bazoum ke shugabantar kasar. ...

Jerin tallafin ambaliya da ya shiga hannun Gwamnatin Borno

Jerin tallafin ambaliya da ya shiga hannun Gwamnatin Borno

Waɗanna su ne mutane da ƙungiyoyi da gwamnatoci da kuɗaɗe da kayan tallafin ambaliya da suka bayar ya shigo hannun Hukumar Agaji da Samar da Tallafin ...

Ambaliyar Maiduguri: Matar Tinubu ta ba da kyautar N500m

Ambaliyar Maiduguri: Matar Tinubu ta ba da kyautar N500m

Oluremi Tinubu ta ce ambaliyar “al’amari ne daga Allah,” ta ƙara da cewa “Allah ne Kaɗai Zai iya mayar musu da asarar da suka yi.” ...

Yadda ’yan uwanmu 18 suka mutu a hatsarin ’yan Maulidi

Yadda ’yan uwanmu 18 suka mutu a hatsarin ’yan Maulidi

Malam Saidu ya bayyana cewa tun bayan hatsarin, kullum sai an binne ƙarin waɗanda suka mutu ...