Headlines

Tinubu ya umarci yin amfani da kyamarorin tsaro a Jos

Tinubu ya umarci yin amfani da kyamarorin tsaro a Jos

Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar birnin Jos, ranar Alhamis, biyo bayan harin da aka kai ranar Lahadi da ta gabata wanda ya yi sanadin mutuwar fiye da ...

Duk da Gwamnonin APC 30 Tinubu na fargaba — David Mark

Duk da Gwamnonin APC 30 Tinubu na fargaba — David Mark

David Mark wanda sauran shugabannin jam’iyyar ke mara masa baya, ya yi zargin cewa akwai ƙullalliyar kafa tsarin mulkin jam’iyya guda ɗaya a Najeriya. ...

Rikicin Filato: Jami’an tsaro sun ƙarfafa tsaro a Jos

Rikicin Filato: Jami’an tsaro sun ƙarfafa tsaro a Jos

Wannan na zuwa ne yayin da aka tura jami’an tsaro daga hukumomi daban-daban zuwa unguwanni daban-daban a cikin babban birnin jihar domin daƙile sake f ...

Easter: NSCDC ta tura jami’ai don tabbatar da tsaro a Gombe

Easter: NSCDC ta tura jami’ai don tabbatar da tsaro a Gombe

Rundunar Tsaron farin kaya ta Sibil Difense NSCDC a Jihar Gombe, ta tura jami’ai 726 zuwa muhimman wurare a faɗin jihar domin tabbatar da zaman lafiya ...

Sojoji sun ceto mutane uku da aka sace a Borno

Sojoji sun ceto mutane uku da aka sace a Borno

Majiyoyin sun ce sojojin sun kai samame kan ’yan ta’addan kuma sun yi nasarar ceto dukkan waɗanda abin ya shafa su uku a lokacin aikin. ...