Headlines

Duk da tsadar rayuwa an sami ƙaruwar masu zagayen Maulidi a Gombe

Duk da tsadar rayuwa an sami ƙaruwar masu zagayen Maulidi a Gombe

Duk da matsin tattalin arziki, an samu karin yawan makarantu da dalibai da suka halarci zagayen na bana. ...

Biliyan N250 Matawalle ya wawushe a Zamfara —Gwamna Lawal

Biliyan N250 Matawalle ya wawushe a Zamfara —Gwamna Lawal

Dauda Lawal ya ce fanko Bello Matawalle ya bar a asusun jihar kuma N70bn da EFCC ta fara ganowa ya karkatar wasan yara ne ...

Ya kashe matar maƙwabcinsa kan sharar tsakar gida

Ya kashe matar maƙwabcinsa kan sharar tsakar gida

Bayan ya kashe su sai ya ɓoye gawarsu a cikin wata ƙatuwar jaka ...

Rushewar gini: Mutum 4 sun tsallake rijiya da baya a Filato

Rushewar gini: Mutum 4 sun tsallake rijiya da baya a Filato

Mutane hudu sun jikkata sakamakon rushewar gini a Ƙaramar Hukumar Riyom, Jihar Filato. ...

DSS ta kashe ’yan bindiga ta ƙwato buhunan makamai da kudade a Neja

DSS ta kashe ’yan bindiga ta ƙwato buhunan makamai da kudade a Neja

An kama buhuna cike da abubuwa da ake kyautata zaton bindigogi ne da kuma tsabar kuɗi a hannunsu ...