Headlines

KAI-TSAYE: Yadda Majalisa ke tantance Ministocin Tinubu

KAI-TSAYE: Yadda Majalisa ke tantance Ministocin Tinubu

Abubuwan da ke faruwa a zauren Majalisar Dokokin Najeriya inda ake tantance mutanen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke son nadawa ministoci a gwamnatinsa ...

Kisan Ummita: Karar zabe ta kawo tsaiko ga shari’ar dan China

Kisan Ummita: Karar zabe ta kawo tsaiko ga shari’ar dan China

Shari’ar zabe ta sa an dakatar da sauraron shari’ar zargin dan kasar Chinan da kashe budurwarsa Ummulkulsum Sani Buhari (Ummita) a Kano ...

Denmark za ta yi dokar haramta kona Al-Qur’ani

Denmark za ta yi dokar haramta kona Al-Qur’ani

Kona Al-Qur’ani da aka rika yi a baya nan ya zubar mana da kima da lalata akalar diflomasiyya. ...

Tinubu ya hana makarantu kara kudin rajista

Tinubu ya hana makarantu kara kudin rajista

Shugaba Tinubu ya umarci jami’o’i da sauran manyan makarantun Gwamnatin Tarayya su dakatar karin kudin rajistarsu. ...

Nijar: Rugugin harbi ya tayar da ’yan Burkina Faso da tsakar dare

Nijar: Rugugin harbi ya tayar da ’yan Burkina Faso da tsakar dare

Wata 10 ke nan da sojoji suka suka yi juyin mulki na biyu a Burkina Faso, wadda ita da takwararta Mali da ke hannun sojoji, suke goyon bayan juyin mul ...