Headlines

Sojoji sun ceto mutane 13 da aka sace a ƙauyen Kaduna

Sojoji sun ceto mutane 13 da aka sace a ƙauyen Kaduna

Sojoji sun ceto mutane 13 da aka sace bayan wani artabu da ’yan bindiga a Ƙaramar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna. ...

Mutanen gari sun kone ’yan bindiga a Kaduna

Mutanen gari sun kone ’yan bindiga a Kaduna

Mutanen gari sun kone gawar wasu da ake zargin ’yan bindiga ne a yankin Nasarawa-Azzara da ke Ƙaramar Hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna ...

An yi wa matashi yankan rago a cikin gidansu Filato

An yi wa matashi yankan rago a cikin gidansu Filato

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi wa wani matsahi ɗan shekara 32 yankan rago a yankin Kampani da ke Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato. ...

Seaman Abbas: Hedikwatar Tsaro ta ƙaddamar da bincike kan tsare shi

Seaman Abbas: Hedikwatar Tsaro ta ƙaddamar da bincike kan tsare shi

Ana zargin kwamandan bataliyansa da tsare shi shekara shida har sai da ya samu tabin hankali ...

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin

Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke ƙara ankarar da al’ummomin wasu jihohin. ...