An kashe mutum 2, wasu sun jikkata a sabon hari a Filato
Mazauna yankin sun bayyana yadda suka tsinci kansu cikin ɗimuwa da tashin hankali. ...
Mazauna yankin sun bayyana yadda suka tsinci kansu cikin ɗimuwa da tashin hankali. ...
Sojojin sun fatattaki maharan tare da ƙaddamar bincike a yankin domin tabbatar da tsaro. ...
Tuni jami’an tsaro suka fara gudanar da bincike kan lamarin domin gano musababbin rasuwarsa. ...
Lamarin ya janyo cece-ku-ce a tsakanin jama’a masu bin janyar. ...
Wannan dambaruwa na iya raba kawuna a jam’iyyar APC mai mulki. ...