Headlines

PDP ta dakatar da Dino Melaye

PDP ta dakatar da Dino Melaye

An ɗauki matakin ne saboda rashin ɗa’a da cin zarafin jam’iyyar da ake zargin Melaye da aikatawa. ...

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun Maulidi

Gwamnatin Tarayya ta ba da hutun Maulidi

An ba da hutun don murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta. ...

Ɗan shekara 20 ya yanke al’auran dalibar jami’a a Kogi

Ɗan shekara 20 ya yanke al’auran dalibar jami’a a Kogi

An kama wani ɗalibi ɗan shekara 20 bisa zargin kashe wata abokiyar karatunsa, ya yanke al’aurarya a Jami’ar Tarayya da ke Lokoja. ...

Ambaliya: Dangote ya ba da tallafin naira biliyan 1.5 a Maiduguri

Ambaliya: Dangote ya ba da tallafin naira biliyan 1.5 a Maiduguri

Ba kowane mai kuɗi ba ne yake da zuciyar bayarwa. ...

NEDC ta ba da kayan agaji ga wadanda ambaliyar Maiduguri ta shafa

NEDC ta ba da kayan agaji ga wadanda ambaliyar Maiduguri ta shafa

Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas (NEDC) ta raba kayan agaji ga waɗanda bala’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maiduguri, Jihar Borno. ...