Headlines

Shugaba Faye ya rusa Majalisar Dokokin Senegal

Shugaba Faye ya rusa Majalisar Dokokin Senegal

Rinjiyen ‘yan hamayya a majalisar ya sa yana shan wahala wajen aiwatar da “sauye-sauye masu ma’ana. ...

Sojoji sun kashe Halilu Sububu ubangidan Bello Turji a Zamfara

Sojoji sun kashe Halilu Sububu ubangidan Bello Turji a Zamfara

Sojojin sun samu nasarar ce bayan ɗauki ba daɗi da ’yan bindiga. ...

Na rasa matata da ’ya’ya 5 a Ambaliyar Maiduguri —Goni

Na rasa matata da ’ya’ya 5 a Ambaliyar Maiduguri —Goni

Fatima ta ce ba ta yi zaton ita da ’ya’yanta shida za su tsira a ambaliyar ba ...

’Yan bindiga sun kashe sojoji sun sace ɗan ƙasar waje a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe sojoji sun sace ɗan ƙasar waje a Zamfara

Harin shi ne irinsa na biyu a kusan lokaci guda a hanyar da ake wa laƙabi da Isra’ila saboda yawan ta’addacin ’yan fashin daji ...

Shigowar ’yan bindigar ƙasashen waje ta gigita Sakkwato

Shigowar ’yan bindigar ƙasashen waje ta gigita Sakkwato

Al’ummar Jihar Sakkwato sun koka kan yadda ’yan bindiga ’yan ƙasashen waje da aka fi sani da Lakurawa ke ƙaruwar a yankunansu ...