Headlines

Matar ɗan majalisa na shan suka kan neman matasa su yi sana’ar sayar da rake

Matar ɗan majalisa na shan suka kan neman matasa su yi sana’ar sayar da rake

Taron ƙaddamar da ƙarfafa gwiwar ya janyo izgilanci da suka ga matar ɗan majalisar la’akari da halin da ake ciki. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Mutanen Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya

NAJERIYA A YAU: Yadda Mutanen Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya

Masana na bayyana fargaba game da yiwuwar ɓarkewar cututtuka da kuma ta’azzarar manyan larurori ga masu ɗauke da su. ...

Za a soma karɓar shaidu a shari’ar yunƙurin yi wa ’yar shekara 7 fyaɗe a Zariya

Za a soma karɓar shaidu a shari’ar yunƙurin yi wa ’yar shekara 7 fyaɗe a Zariya

Mutumin mai shekaru 52 ya yi yunƙurin lallaɓar yarinyar da ke zaman makwabtaka da iyayenta domin biyan buƙatarsa. ...

Ambaliya: Adamawa ta ba da tallafin N50m da jiragen ruwa 6 a Borno

Ambaliya: Adamawa ta ba da tallafin N50m da jiragen ruwa 6 a Borno

Fintiri ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ɗaukar matakin shawo kan lamarin. ...

’Yan bindiga sun sace mata 4 a asibiti a Katsina 

’Yan bindiga sun sace mata 4 a asibiti a Katsina 

Sun harbi mai gadi suka sace matar ma’aikacin lafiya da wasu a Babban Asibitin Kurfi ...