Headlines

Zan fi mayar da hankali wajen kara wa APC yawan mambobi – Ganduje

Zan fi mayar da hankali wajen kara wa APC yawan mambobi – Ganduje

Tsohon gwamnan na Kano ya ce zai inganta shugabancin jam’iyyar. ...

’Yan bindiga sun sace mutum 33 a Zamfara

’Yan bindiga sun sace mutum 33 a Zamfara

Maharan sun yi awon gaba da ‘yan matan yayin da suka je daji yin itace ...

Waiwaye: Sau nawa aka taba yin juyin mulki a Nijar?

Waiwaye: Sau nawa aka taba yin juyin mulki a Nijar?

Wasu sojojin Nijar sun yi wa Shugaban Kasar, Mohammed Bazoum juyin mulki ’yan sa’o’i baya masu tsaron Fadar Shugaban sun tsare shi a cikinta a ranar L ...

Alhassan Doguwa ya zama shugaban kwamitin man fetur na Majalisa

Alhassan Doguwa ya zama shugaban kwamitin man fetur na Majalisa

Kakaki Majalisar Abbas ne bayyana kwamitocin guda 134 ranar Alhamis ...

Ministocin Tinubu: Babu Kano, Adamawa, Lagos

Ministocin Tinubu: Babu Kano, Adamawa, Lagos

Jihohi 11 da suka haɗa da Kano, Adamawa da Lagos ba su samu wakilci ba a jerin sunayen ministocin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya aikewa Majalisar Dat ...