Headlines

Mutane 9 sun rasu a hatsarin A Daidaita Sahu da mota a Kano

Mutane 9 sun rasu a hatsarin A Daidaita Sahu da mota a Kano

Hatsarin mota ya yi ajalin mutane 9, wasu uku sun jikkata a wani hatsarin mota a yankin Kira da ke Jihar Kano. ...

Ranar Litinin Makarantun Kano za su koma aji

Ranar Litinin Makarantun Kano za su koma aji

Makarantun kwana za su dawo daga hutu ranar Lahadi na je-ka-ka-dawo kuma ranar Litinin 16 ga Satumba, 2024. ...

Ya kashe kansa kan zargin matarsa na lalata da abokansa

Ya kashe kansa kan zargin matarsa na lalata da abokansa

Wani magidanci mai ’ya’ya uku ya rataye kansa bisa zargin matarsa da bin maza a Jihar Nasarawa. ...

Harin Mafa: Gwamnatin Yobe Ta Tallafa Wa Iyalan Mamata

Harin Mafa: Gwamnatin Yobe Ta Tallafa Wa Iyalan Mamata

An raba kudaden ne ga iyalai 128 da suka rasa rayukansu ...

Shekara 10 ina sata a masallatai —Ɗan shekara 74

Shekara 10 ina sata a masallatai —Ɗan shekara 74

Shekara 10 ina sata a masallatai, in ji dan shekara 74 ...