Headlines

Mutum 30 sun mutu, an ceto 719 daga saman rufi a Ambaliyar Maiduguri

Mutum 30 sun mutu, an ceto 719 daga saman rufi a Ambaliyar Maiduguri

Mutanen da suka maƙale a wasu wurare na tsawon kwanaki suna neman a kawo musu ɗaukin gaggawa ...

NAJERIYA A YAU: Shin Dole Sai An Ɗauki Tsauraran Matakai Kafin A Saita Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Shin Dole Sai An Ɗauki Tsauraran Matakai Kafin A Saita Najeriya?

Duk da kokawa da ’yan Najeriya ke ci gaba da yi kan irin manufofin gwamnati da suka ce suna ƙara jefa su cikin ƙangin rayuwa. ...

DBN ta karrama FCMB kan bunƙasa ƙananan sana’o’i a Najeriya

DBN ta karrama FCMB kan bunƙasa ƙananan sana’o’i a Najeriya

Hukumar ta ce bankin ya taka rawar gani wajen hana durƙushewar ƙananan sana’o’i. ...

Nan ba da jimawa ba za mu kama Bello Turji — Janar Musa

Nan ba da jimawa ba za mu kama Bello Turji — Janar Musa

Bello Turji mutum ne kawai da ya sauka daga kan layi yake tunanin ya isa. ...

Ambaliya: Kashi 80 na dabbobi sun salwanta a gidan adana namun dawa a Maiduguri

Ambaliya: Kashi 80 na dabbobi sun salwanta a gidan adana namun dawa a Maiduguri

Ambaliyar ta yi awon gaba da wasu muggan dabbobi masu cutarwa da suka haɗa da kada da macizai ...