Headlines

Sojoji sun hana shiga da fita a fadar Shugaban Kasar Nijar

Sojoji sun hana shiga da fita a fadar Shugaban Kasar Nijar

Nijar mai makwabtaka da Najeriya, ta yi fama da juyin mulki har sau hudu, kamar takwarorinta na yankin Sahel. ...

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

Ya kawo dan autansa mai shekara tara Najeriya daga kauyensu da ke kasar Jamhuriyyar Benin da nufin yin tsafin kudi da shi. ...

An kama wani mutum yana neman yi wa tsohuwar matarsa fyade

An kama wani mutum yana neman yi wa tsohuwar matarsa fyade

Dubun wani mutum ta cika a yayin da ya yi yunkurin yin fyade ga tsohuwar matarsa. ...

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin sun zargi gwamnati da rashin yin abin da ya kamata duk da cewa sun kara mata lokaci a kan wa’adin da suka ba bayar ...

DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

Shirin na wannan mako ya bankaɗo gaskiyar abin da ke faruwa ...