Headlines

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

An cafke uba zai yi tsafin kudi da dan autansa

Ya kawo dan autansa mai shekara tara Najeriya daga kauyensu da ke kasar Jamhuriyyar Benin da nufin yin tsafin kudi da shi. ...

An kama wani mutum yana neman yi wa tsohuwar matarsa fyade

An kama wani mutum yana neman yi wa tsohuwar matarsa fyade

Dubun wani mutum ta cika a yayin da ya yi yunkurin yin fyade ga tsohuwar matarsa. ...

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin sun zargi gwamnati da rashin yin abin da ya kamata duk da cewa sun kara mata lokaci a kan wa’adin da suka ba bayar ...

DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

Shirin na wannan mako ya bankaɗo gaskiyar abin da ke faruwa ...

Sojoji sun kashe ’yan ta’addan Boko Haram 8 a dajin Sambisa

Sojoji sun kashe ’yan ta’addan Boko Haram 8 a dajin Sambisa

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai (OPHK) tare da hadin gwiwar rundunar hadin gwiwa ta CJTF sun kashe ’yan ta’addar Boko Haram takwas a dajin Sambis ...