Headlines

Za a kai ƙarar masu tunzara Ale Rufai mai Gangaliyon

Za a kai ƙarar masu tunzara Ale Rufai mai Gangaliyon

Lauyan kare haƙƙin ɗan Adam dake Kano, Barista Abba Hikima ya sha alwashin kai ƙarar masu tunzura matashin nan Ale Rufai mai Gangayaliyon. A baya baya ...

Hisbah ta cafke masu shirin daura auren jinsi a Kano

Hisbah ta cafke masu shirin daura auren jinsi a Kano

Hisbah ta ce bincike zai ci gaba da gudana yayin da ababen zargin biyu ke tsare. ...

Bidiyon Dala ba zai hana Ganduje muƙami ba – Muhammad Garba

Bidiyon Dala ba zai hana Ganduje muƙami ba – Muhammad Garba

Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano zamanin mulkin Dr Abdullahi Umar Ganduje, Malam Muhammad Garba ya ce batun Bidiyon Dala ba zai hana maigidansa ...

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a karon farko a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a karon farko a Najeriya

Dama dai an gargadi ’yan Najeriya tun bayan bullar cutar a Arewacin Ghana. ...

Kotu ta ba da belin Emefiele a kan N20m

Kotu ta ba da belin Emefiele a kan N20m

Emefiele ya kalubanci hukumar DSS ta kawo hujjojin da ke tabbatar da zargin da take masa… ...