Headlines

Kotu ta ba da belin Emefiele a kan N20m

Kotu ta ba da belin Emefiele a kan N20m

Emefiele ya kalubanci hukumar DSS ta kawo hujjojin da ke tabbatar da zargin da take masa… ...

Kotun Musulunci ta tsare mawaki ‘Mai Dubun Isa’ a gidan yari

Kotun Musulunci ta tsare mawaki ‘Mai Dubun Isa’ a gidan yari

An gurfanar da Mai Dubun Isa bisa zargin cin mutuncin Sheikh Tijjani Usman Zangon Bare-Bari, a TikTok, zargin da mawakin ya musanta ...

Tuna Baya: Tarihin shugaban ƙasar Najeriya: Janar Olusegun Obasanjo

Tuna Baya: Tarihin shugaban ƙasar Najeriya: Janar Olusegun Obasanjo

Janar Olusegun Mathew Okikiola Ogunboye Aremu Obasanjo shi ne shugaban ƙasar Najeriya da yafi kowa daɗewa kan kujerar mulki. Ya zama shugaban ƙasa na ...

Mai koyon kitso ta sace jaririn uwar gidanta a Neja

Mai koyon kitso ta sace jaririn uwar gidanta a Neja

Ta sace jaririn matar da ke koya mata sana’ar gyaran gashi a Kasuwar Kure Ultra-Modern da ke Minna a Jihar Neja ...

An kafa tarihin sanya hijabi karon farko a Gasar Kofin Duniya ta Mata

An kafa tarihin sanya hijabi karon farko a Gasar Kofin Duniya ta Mata

Nouhaila Benzina ta zama ’yar wasa ta farko mai sa hijabi a Gasar Kofin Duniya ta Mata. ...