Bom ya kashe masu saran ice 7 a Borno
Masu saran ice bakwai sun rasu, wasu da dama sun jikkata bayan sun taka nakiya a yankin Konduga da ke Jihar Borno. ...
Masu saran ice bakwai sun rasu, wasu da dama sun jikkata bayan sun taka nakiya a yankin Konduga da ke Jihar Borno. ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai tattauna ne kan tanadin doka game da kamen ƙananan yara da kulle su da kuma gurfanar da su gaban kuliya. ...
Ƙungiyoyin biyu sun raba maki a wasan da suka buga da yammacin ranar Lahadi. ...
Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin ne biyo bayan sallamar wasu ministocinsa da ya yi. ...
Atiku ya ce manufofin da Tinubu ke bijiro da su, na ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin ƙangin talauci. ...