Headlines

Matatar Dangote za ta iya sayar wa ’yan kasuwa fetur — NNPCL

Matatar Dangote za ta iya sayar wa ’yan kasuwa fetur — NNPCL

NNPCL ya ce ba shi da hannu a ƙarin farashin man fetur. ...

Gano gawarwakin Isra’ilawa 6 da aka yi garkuwa da su a Gaza ya tayar da ƙura

Gano gawarwakin Isra’ilawa 6 da aka yi garkuwa da su a Gaza ya tayar da ƙura

Netanyahu bai damu da rayuwar kowa ba, ciki har da fursunonin Isra’ila. ...

Mai magana da yawun Tinubu, Ajuri Ngelale ya ajiye aiki

Mai magana da yawun Tinubu, Ajuri Ngelale ya ajiye aiki

Ngelale ya buƙaci a ba shi dama ya gudanar da harkokin da ke gabansa a yanzu cikin sirri. ...

Ɗan Majalisar Wakilai ya naɗa mataimaka 70 a Anambra

Ɗan Majalisar Wakilai ya naɗa mataimaka 70 a Anambra

Na himmatu wajen inganta kishin ƙasa da gaskiya da riƙon amana. ...

Ɓata suna: Tanimu Akawu ya nemi afuwar iyalan Ƙarƙuzu

Ɓata suna: Tanimu Akawu ya nemi afuwar iyalan Ƙarƙuzu

Zan koma wannan filin tattaunawa na Gabon don gyara kuskurena. Nagode. ...