Headlines

Yadda na yi tsintuwar kusan Naira miliyan 60 ina ɗawafi a Harami — Hajiyar Zamfara 

Yadda na yi tsintuwar kusan Naira miliyan 60 ina ɗawafi a Harami — Hajiyar Zamfara 

Ina cikin dawafi a Harami sai na yi tuntube da wata ’yar jaka ashe kudi ne a cikinta. ...

Dan kwallon United ya bi sahun Ronaldo zuwa Al-Nassr

Dan kwallon United ya bi sahun Ronaldo zuwa Al-Nassr

A kakar bana, babbar gasar tamaula ta Saudi Arabia ta dauki fitattun ’yan kwallo. ...

Dalibai sun lakada wa malami duka saboda hana su satar jarrabawa

Dalibai sun lakada wa malami duka saboda hana su satar jarrabawa

Irin haka dai ta faru kusan sau hudu a watan Oktoban 2021 a Jihar Ogun. ...

Kasashen Musulmi sun fusata kan kona Al-Qur’ani sau uku cikin wata daya

Kasashen Musulmi sun fusata kan kona Al-Qur’ani sau uku cikin wata daya

Magoya bayan jagoran mazhabar shi’a na Iraqi sun yi kira da a kona Ofishin Jakadancin Sweden. ...

Zan sauya tambarin Twitter — Elon Musk

Zan sauya tambarin Twitter — Elon Musk

Nan ba da jimawa ba za mu yi sallama da tambarin Twitter. ...