Badaƙalar N5B: EFCC ta gurfanar da Stella Oduah
Tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Sanata Stella Oduah tare da wasu mutane takwas sun musanta tuhumar da EFCC ta yi musu ta almundahanar N5 Biliy ...
Tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Sanata Stella Oduah tare da wasu mutane takwas sun musanta tuhumar da EFCC ta yi musu ta almundahanar N5 Biliy ...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da shugabannin makarantun sakandire guda uku saboda sakaci da aikinsu. Makarantun sun haɗa da Sakandiren ƴan mata GGSS ...
Alhazan Najeriya sun kashe aƙalla N304 Biliyan wurin siyan kujerun Hajjin 2023. Binciken Aminiya ya nuna cewa kujerar Hajji a hannun hukumomin jin daɗ ...
Majalisar Dattawa ta kammala zamanta na wannan makon ba tare da bayyana sunan mutanen da shugaban ƙasa Bola Tinubu ke neman naɗawa a matsayin ministoc ...
Daga Hussein Yahaya Cibiyar Binciken Kayan Lambu ta Ƙasa (NIHORT) ta gano wani ƙwayar cutar virus dake addabar gonakin kuɓewa a faɗin ƙasar nan. Hukum ...